Duk rashin darajarka kada ka yi ta a cikin gida (garinku) ka bari sai ka fita ka bar gari tukunna. Tsururun cikin gida ba tsururun gaske ba ne domin ni na raina ajawalinsa.
Zugson Hausa Quote of 21-02-2023
Tags:
My Thoughts (Quotes)
Duk rashin darajarka kada ka yi ta a cikin gida (garinku) ka bari sai ka fita ka bar gari tukunna. Tsururun cikin gida ba tsururun gaske ba ne domin ni na raina ajawalinsa.
Zugson Hausa Quote of 21-02-2023
Y'ello, this is Zugson AKA Abba Abdullahi Garba and welcome to my official website. I'm nobody from one of small villages of Nigeria. One love.
Ok