![]() |
Suna |
Kowanne irin abu da ka sani yana da sunansa a harshen Hausa. Shin ya ya za ya kasance in har muka bidi ma’anar shi kansa gundarin sunan?
Yau, zan sanar da mu ma’anar suna a harshen Hausa.
“Kalmar suna na nufin sunan wani abu walau mutum, dabba, gari, unguwa, abin hawa, dutse, bishiya ko dabba.”
Tags:
Ta'arifai