Yadda Ake Cin Mace Mai Dadi


Wadansu tambayoyin ma sai ka rasa ta yadda za ka fara bayar da amsarsu domin abun jinsa za ka yi wani garangatsan ba dadin fadi kwata-kwata.

Imagine kuna zaune a majalissa wani yazo ya zauna a cikinku, bayan kun gama gaisawa sai ya ce muku, “Don Allah Malamai Ku Fada Min Yadda Ake Cin Mace Mai Dadi.”

Shin menene zai kasance amsarku?

Na tabbata wasu dariya za su yi masa hadi da zargarsa da kuncewa sakamakon ya yi magana ta badala a cikinsu.

Amma fa babu kunya bare tsoron Allah mutum zai dauki wayarsa ya hau yanar gizo ya rinka tambaye-tambaye na rashin daraja saboda ya san babu wanda ya san shi ne ke yin wadannan tambayoyi.

Lallai kuma in haka ne rayuwarmu akwai gyara ba dan karami ba.

Ina fatan za ku yi amfani da wannan dama wurin dawo da taku rayuwar zuwa kan saiti domin ku ji dadinta watarana.

Duk da haka ba zan fasa amsa tambayar da ta sanya ka ziyartar shafin nan nawa mai albarka ba, amma dai ka yi sani cewa wani abun fa da kuke yi a yanar gizo bai dacewa sam.

Mace Mai Dadi

Wasu mutanen sun yi ittifakin cewa ita fa mace mai dadi sai an dandana ake ganeta.

Yayin da wasu kuma suna iya bambance wacce za ta yi dadi da wacce take da ruwa ta hanyoyi daban-dabam.

Za ta iya yiwuwa ni bana daga cikin wadannan mutane sakamakon karatuna bai karaso wurin ba.

Amma in dai mace kake so mai dadi, to sai ka samu nunanniyar mace irin ‘yar shekara 25 zuwa 30 din nan.

Yauwa, su irin wadannan matan hakika sun nuna yadda ya kamata, kuma suna da dadin harka sosai.

Saboda haka in dai mace mai dadi kake bida, to, ka nemi wacce ta nuna.

In kuma mai matsatstsen hq kake bukata sai ka samu budurwa, amma kamar yadda masana suka bayyana ba a cika jin dadin tarawa da budurwa ba saboda bakuwar lamarin ce.

Amma su mata ‘yan hannu wadanda suka san harka sun fi dadin lamari.

Ina fatan yanzu ka fahimci wacece mace mai dadi. Allah kuma ya sa ba zuwa za ka yi ka yi zina da matar wani ba.

Cin Mace Mai Dadi

Shi kansa tarawa da mace jin dadinsa ya danganta da fadawar hannun mutum musamman in ya jima a cikin harkar.

Kuma duk abinda kake yi akai-akai, to za ka iya samun ‘yar kwarewa akai ko yaya take.

Sabanin saurayi wanda bai taba tarawa da mace ba, wanda sarrafata yadda ya kamata zai yi masa wuya domin dauka zai yi zuwa da karfi shi ne mafita a gareshi.

Tarawa da mace ko ma wacce iri ce na da bukatar kwarewa, iya salon rumurmusarta da binta yadda take so.

Ko da nace binta yadda take so ba wai ina nufin ka rinka lallabata sai yadda tace ka yi ba.

A’a

Ina nufin ka rinka taba duk inda ka san zai tayar mata da sha’awa, ka yi iya iyawarka wurin sanyata ta ji dadin tarawar da za ku yi.

Kuma ko da ka kawo kai, kada ka nuna son kanka a fili, ka tabbatar da cewa itama ta kawo kai.

Ta haka za ku ji dadin juna, kuma za ta rinka mararin tarawa da kai kowanne lokaci.

Babu wata bayyananniyar formula game da cin mace mai dadi saboda kowacce mace tana da dadi sai dai in mai tarawar ne bai san yadda zai sa ta yi dadin ba.

Bisa wannan dalili zan kammala da rufe wannan darasi namu na yau ta hanyar yi muku bankwana.

Alllah ya sa kun amfana za kuma ku yi amfani da shi ta hanyar da ta dace.

Previous Post Next Post